Full Lyrics
Mun taru yau a gabanka (Uban) domin Sarah
Da Alpha sun zo domin suyi Aure.
VERSE ONE
Ga Amarya tana murmushi
Shima Ango yana ta kelkelewa
Jama'a sun taru, suyi shaida
Bari salama ta kasance daku
VERSE TWO
Karku ji maganan mutane
Kuyi Nazarin Yin Addu'a
Addu'a, Addu'a
Addu'a, Addu'a
Addu'a Itace Babba.