Full Lyrics
[LAHADI TA 1 TA SHIRIN FASKA]
AMSHI
Ka kasance tare da ni ya Ubangiji da dukan shan wahalata.
VERSE 1
Duk wanda yaje wurin madaukaki zai zauna lafiya.
Duk wanda yake zaune a inwar mai Iko duka ya Iya ce Ubangiji.
Kai ne kariyata da mai kiyaye ni kai ne Allah na, a gare ka nake dogara.
VERSE 2
To, ba bala'in da zai same ka ba za a yi wa gidanka aikin karfi da yaji ba.
Allah zai sa Malaikun sa su lura da kai zasu kiyaye ka duk inda zaka tafi.
VERSE 3
Zasu dauke ka a hannuwan su don kada ka buga kafar ka a dutse zaka tattake zakoki
da macizai zaka tattake zakoki masu zafin rai da macizai masu dafi.
VERSE 4
Allah ya ce zan ceci wadanda suke kauna ta zan kiyaye wadanda suka san ni.
Sa'ad da suka kira gare ni zan amsa musu zan kasance tare da su.
Sa'adda suke shan wahala zan cece su in girmama su.
[1ST SUNDAY OF LENT]
RESPOND
Be with me, O Lord, When I am in distress.
VERSE 1
He who dwells in the shelter of the most high abides in the shade of the Almighty
Says to the Lord my refuge my stronghold my God in whom I trust.
VERSE 2
Upon you no evil shall fall No plague approach your tent.
For you has he commanded his Angels to keep you in all your ways.
VERSE 3
They shall bear you upon their hands lest you strike your foot against the stone.
On the lion and the viper you will tread and trample the young lion and the serpent.
VERSE 4
Since he clings to me in love I will free him, protect him for he knows my name
When he calls on me I will answer him, I will be with him in distress I will deliver him and give him glory.