DAUKAKA (GLORIA) by ROMANUS DOMINIC PIUS — Lyrics

ROMANUS DOMINIC PIUS Hausa Gloria Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Daukaka ga Allah a cikin sama Daukaka ga Allah a cikin sama VERSE 1 A duniya salama ga mutane na nufi mai kyau Muna yabonka, muna albarkaceka Mu nayi maka sujada, muna daukaka Muna yi maka godiya saboda darajarka Saboda darajar Ka mai girma. VERSE 2 Ya Ubangiji Allah sarkin sama Allah Uba mai iko duka Ya Ubangiji Yesu Kristo Dan makadaici Ubangiji Allah dan tunkiya na Allah Ya Ubangiji Allah dan Uba. VERSE 3 Kai da kake kawarda zunuban duniya Kayi mana jinkai Kai da kake kawarda zunuban duniya Kaji addu'armu Kai da kake zaune a hannun dama na Allah Uba Ka yi mana jinkai. VERSE 4 Domin kai kadai mai tsarki ne Kai kadai Ubangiji ne Kai kadai madaukaki ne ya Yesu Kristo Tare da Ruhu mai Tsarki Cikin darajar Allah Uba, amin.

Download the sheet music

DAUKAKA (GLORIA)

DAUKAKA (GLORIA)

By ROMANUS DOMINIC PIUS
Solfa
Hausa
1 page
4 Downloads
Gloria
0 0

More lyrics you may want