DAUKAKA GA ALLAH. by Daniel Ibrahim — Lyrics

Daniel Ibrahim Hausa Gloria Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Daukaka ga Allah a Cikin Sama, Daukaka ga Allah a Cikin Samaniya, Daukaka ga Allah a Cikin Sama, Daukaka ga Allah a Cikin Samaniya. Cikin Sama o. Daukaka. [VERSE 1] Daukaka ga Allah Cikin Samaniya a duniya Salama ga mutane na nufi Mai Kyau, Muna YabonKa, muna albarkace Ka muna Yi maka Sujada. Daukaka. [VERSE 2] Mu na daukakaKa, muna Yi maka godiya, Saboda daukakaKa Mai girma Mai Girma. Ya Ubangiji Allah Sarkin Sama Allah Uba Mai Iko duka. Daukaka. [VERSE 3] Ya Ubangiji Yesu Kristo da Makadaici, Ya Ubangiji Allah Dan Tunkiya na Allah, Ya Ubangiji Allah Dan Uba kai da Ke kawar da zunuban duniya. Daukaka. [VERSE 4] Kayi mana Jinkai, ka Yi kayi mana Jinkai, Kai da Ka Ke kawar da zunuban duniya. Kaji addu'ar mu, Ka Ji Kaji Addu'ar mu. Kai da Ka Ke zaune a hanun dama na Allah. Daukaka. [VERSE 5] Ka yi mana Jinkai, Ka yi mana Jinkai, domin Kai Kadai Mai Tsarki ne, Kai Kadai Ubangiji ne, Kai Kadai Madaukaki ne. Ya Yesu, Ya Yesu Kristo. Daukaka. [TUTTI] Tare da Ruhu Mai Tsarki Cikin darajar Allah Uba. Tare da Ruhu Mai Tsarki Cikin darajar Allah Uba. Amin, Amin. Amin, Amin.

Download the sheet music

DAUKAKA GA ALLAH.

DAUKAKA GA ALLAH.

By Daniel Ibrahim
Solfa
Hausa
2 pages
17 Downloads
Gloria
3 0

More lyrics you may want