LAHADI TA BAYYANUWAR UBANGIJI - Choir Script PDF Thumbnail
Preview
0 0
0 downloads
Added Jul 31, 2026
Uploaded By: Choir PDFs
Format: Solfa
Language: Hausa, English
Pages: 2 pages

LAHADI TA BAYYANUWAR UBANGIJI by Evang. Cletus Bulus Jurbe — Lyrics

[HAUSA VERSION] [REFRAIN] Dukan Al'umma za su durkusa a gabanka su bauta maka, ya Ubangiji. [VERSE 1] Ka koya wa Sarki ya yi shari'a da adalcin ka ya Allah. Ka kuma bashi shari'ar ka don ya yi mulkin jama'ar ka, Don ya yi mulkin jama'ar ka bisa kan shari'ar ka ya kuma bi da adalci kasa Sarki ya yi wata laka wa shari'ar gaskiya. [VERSE 2] Ka sa adalci ya bunkasa a zamanin sa wadata ta dawama muddin wata na haskaka wa mulkin sa ya kai daga teku zuwa teku. Daga Kogin Yufiretis har zuwa iyakar duniya. [VERSE 3] Sarakunan Esbanya da na Tsibirai, zasu bashi kyautai. Sarakuna Arabiya da na Habasha zasu kawo masa kyautai, Dukan Sarakuna zasu durkusa a gaban sa dukan sauran Al'umma zasu bauta massa! [VERSE 4] Yakan ceci matalauta wadanda suka yi kira gareshi.
Read full lyrics

About LAHADI TA BAYYANUWAR UBANGIJI

When preparing for the Feast of the Epiphany, choirs need a Responsorial Psalm that captures the majesty of the Magi's arrival and the universal kingship of Christ. This setting of Psalm 72 by Evang. Cletus B. Jurbe does exactly that. Written with a solemn, steady cadence, it provides a dignified backdrop for the cantor to proclaim the familiar verses about the kings of Tarshish and Sheba bringing their tribute.

What makes this particular score so practical for Nigerian parishes is its dual-language layout. The first page offers the complete psalm in Hausa ("Lahadi Ta Bayyanuwar Ubangiji"), while the second page provides the English version ("The Epiphany of the Lord"). Both use the same four-part solfa harmony for the refrain and the same melodic structure for the verses, making it easy for a choir to learn the music once and sing it in whichever language the Mass requires.

The refrain itself—"All nations shall fall prostrate before you, O Lord"—is set to a strong, homophonic chorus that the congregation can easily pick up. During the verses, the melody allows the text to flow naturally, ensuring the assembly hears every word of the promise that justice will flourish and the needy will be saved. It is a fitting, reverent piece for one of the most joyful feast days of the liturgical year.