ME ZAN BAKA ? by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Offertory Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Me zan baka? Ubangiji Allah na Me zan baka? Da duk abun da kayi mani Me zan baka? Ka fada mani, don ka ji farin ciki? Ubangiji, Ubangiji Allah na Zan baka zuciyata da kaunata Ubangiji, Ubangiji Allah na mai tsarki. [VERSE 1] Ko na baka kudi, zaka iya ki In ma zan baka gida, kana iya ki, Ko zan baka komai, zaka iya ki! Allah fada mani. [VERSE 2] Ko na baka mota, zaka iya ki In ma zan baka shanu, kana iya ki, Ko zan baka komai, zaka iya ki! Allah fada mani. [VERSE 3] Ko na baka rago, zaka iya ki In ma zan baka kaza, kana iya ki, Ko zan baka komai, zaka iya ki! Allah fada mini.

Download the sheet music

ME ZAN BAKA ?

ME ZAN BAKA ?

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
2 pages
2 Downloads
Offertory Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want