Abinci Mai Dadi by Niste j Ekte — Lyrics

Niste j Ekte Hausa Communion Hymns Eucharistic songs Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Kuzo mu karbi abinci mai dadi wanda Yesu Kristi Ya bamu domin mu rayu ku zo mu je wurin wanna dan tun kiya na Allahn mu domin mu sami rai na har abada. [VERSE 1] Jikin Yesu abinci ne na ruhu da rai Jinin Yesu calis ne mai ba da rai sai ku zo mu je wurin dan tun k'yan Allahn mu don mu sami rai na har abada. [VERSE 2] Wanda yaci Jikin Yesu ya sha Jinin sa, Za ya sami rai na har abada da abadin Lailai. [VERSE 3] Kuzo muje Kuzo muje Mu karbi jikin Yesu don mu sami rai madawami da salama.

Download the sheet music

Abinci Mai Dadi

Abinci Mai Dadi

By Niste j Ekte
Solfa
Hausa
2 pages
0 Downloads
Communion Hymns Eucharistic songs Hymns
0 0

More lyrics you may want