Yi murna, Jesu an haife shi by Linus E. Odey — Lyrics

Linus E. Odey Hausa Christmas Hymns Solfa notation

Full Lyrics

TENOR SOLO Kamar yadda aka fara mu tun yayi wa Ubangiji Zai akoda dansa don ceton bil'adama Bari zukatanmu su bude don karbarsa ya yin da yake zuwa o! CHORUS O yi murna duk duniya Yesu an haifeshi Kuyi murna duk duniya kuyi murna Kuyi murna duk duniya ta yi murna O Yesu an haifeshi Sarikin sarakuna mai girma an haifeshi Kuyi murna kuyi murna Yesu an haifeshi VERSE 1 A lokacin da yunwa ta mamaye duniya wa zai zama taimakon mu? Wa zai zama mai ceton mu? Kar ku damu kar ku damu Virgin Maria ta haifi mai ceton mu VERSE 2 Mu raira wakar yabo domin wanda zai dauke mana wahala da ciwo ya iso SOPRANO SOLO Eh! Zoku taya ni murna Yesu an haifeshi Ku cigaba da kararrawa tana kara tiuna Domin wanda zai mulke mu da adalci ya iso Zamu rera wakoki don yabo gare shi wanda daukaka ga sarkin sarakuna Daukaka gare shi a sama Eh! Zoku taya ni murna Yesu an haifeshi

Download the sheet music

Yi murna, Jesu an haife shi

Yi murna, Jesu an haife shi

By Linus E. Odey
Solfa
Hausa
3 pages
1 Downloads
Christmas Hymns
0 0

More lyrics you may want