Full Lyrics
VERSE 1
Mu zama masu yafewa domin Allah na sama ya
yafe mana dukan zunuban mu ubangiji ka sa
mu zama masu yafewa.
VERSE 2
Masu zunubi ku tuba ku bar aiyukin ku don Allah
baya so ku aika adalci ubangiji zai saka
muku da alherin sa.
VERSE 3
Masu bi mu bar mugunta, ubangiji na kyamar muguntar
mutum, mu roki Allahn mu ya sa Ruhun sa mai
tsarki ya bida mu kullum.
VERSE 4
Ba zamu ga ubangiji idan mun rike juna cikin
zuciyar mu, gafarta junan ku ubangiji zai saka
muku da alheri.
CHORUS
Mu zama masu yafewa
Magafarta musu yadda litafi yace sai mu yi biyayya
Mu zama masu yafewa juna Allah zai ji dadi