Full Lyrics
Yabo ya tabata ga Yesu.
Allah mai kayafe mu.
Mu mai girma mai iko duka mai alici sama da kasa,
Allah uba zo ka cece masu bin ka,
Allah kaine ka isa yabo mu.
Allah mai kayafe mu.
Yabo ya tabata ga Yesu mai alicin sama da kasa,
Da mu masu bi munyi maka sujada domin kaine ka isa yabo.
Allah mai kayafe mu.
Yabo mu mika masa yabo.
Yabi Ubangiji Da da Ruhu mai tsarki su ga yaran ka.
Yabe shi domin shine yaisa yabo.
Ubangiji Allah ya isa yabo.
Yaisa yabo domin shine yaisa yabo.
Ya Allah.
Yabe shi domin shine yaisa yabo.
Yabo yabo domin shine yaisa yabo.
Kuzo mu yabe shi domin shine.
Allah uba na sama.
Kuzo mu yabe shi domin shine yaisa yabo.
Yabo yabo mu mika yabo.
Kuzo mu yabi Allah.
Kuzo mu yabi Yesu.
Kuzo mu mika yabo.
Zo mu mika yabo.
Zo mu yabi Yesu.
Mu yabe shi, mu yabe shi, mu yabe shi, mu yabe shi.
Yabo yabo mu mika yabo.
Ayiririririyi!