Full Lyrics
Yabo yata bata ga Yesu.
Allah mai iko, Allah kayafe mu.
Mu mai girma mai iko duka,
mai alici sama da kasa,
Allah Uba zo ka cece masu bin ka,
Allah kaine kaisa yabo.
Allah mai iko, Allah kayafe mu,
Yabo yata bata ga Yesu,
mai alicin sama da kasa.
Da fe mu masu bi,
minyi maka sujada,
domin kaine kaisa yabo.
Allah mai iko, Allah kayafe mu,
Yabo yabo mu mika masa yabo.
Yabe Ubangiji, Uba da Da, Ruhu mai tsarki,
zo ga yaranka.
Yabe shi domin shine ya isa yabo.
Mai girma mai iko Ubangiji Allah ya isa yabo.
Yabe shi domin shine ya isa yabo.
Ya isa yabo domin shine ya isa yabo.
Ya Allah, yabe shi domin shine ya isa yabo.
Yabo yabo yabo yabo.
Kuzo mu yabe shi domin shine Allah uba na sama.
Kuzo mu yabe shi domin shine ya isa yabo.
Yabo yabo mu mika yabo.
Kuzo mu yabi Allah,
Kuzo mu yabi Yesu,
Kuzo mu yabi Allah,
zo mu mika yabo,
zo mu yabi Yesu.
Mu yabe shi, mu yabe shi, mu yabe shi, mu yabe shi,
mu yabe shi, mu yabe shi, mu yabe shi, mu yabe shi, mu yabe shi.
Yabo yabo mu mika yabo.