Full Lyrics
VERSE 1
Ya Yesu nawa, Ya Yesu, Ya Yesu na
Domin zunuban mu,
Ka sha wahala, kasha azaba,
An bashe Yesu
Wai! Yo! Yesu nawa,
Yesu na, Yesu na.
CHORUS
Wai! Yo! Yesu nawa
Wai! Yo!
Wai! Yo! Yesu nawa
Wai! Yo!
Wai! Yo! Yesu nawa
Wai! Yo!
Ka yafe mu, ka gafarce mu,
Ka yi mana jinkai.
VERSE 2
Hmm
Sa'anan aka shirya masa giciye mai nauyi
Ya rataye giciyen har zuwa Kalvari
Cikin wahala a cikin azaba,
An bashe Yesu,
Wai! Yo! Yesu na
Yesu na, Yesu na.
VERSE 3
Yesu ya mutu a kan giciye,
Yesu ya mutu domin zunuban mu
Yesu nawa
Wai! Yo! Yesu nawa
Wai! Yo! Wai! Yo! Yesu na
Wai! Yo! Wai! Yo! Yesu na
Kayi manajinkai, Yesu
Kayi manajinkai, Yesu
Kayi manajinkai.
CODA
Ya Yesu, Ya Yesu, Ya Yesu nawa.