Full Lyrics
[CHORUS]
Wannan Jikina ne, Wannan Jinina ne
Karɓa dukanku domin ku Samu rai har abada
[VERSE 1]
Kafin a bashe Yesu ya ɗauki burodi,
a hannuwansa masu tsarki ya bada godiya,
Ya ba almajikansa; ku karɓa dukanku Ku ci
[VERSE 2]
Haka kuma bayan jibi ya ɗauki calis,
yayi godiya yana cewa dukanku
karɓa ku sha daga cikinsa
[VERSE 3 (SOPRANO CANTORS)]
Nine mai ba da rai, Nine Mai Hasken duniya
Nine Makiyayi mai kyau
Ni ne hanyar gaskiya, Itacen inabin
Yesu ya ce kuzo
Masu neman jinkai, masu neman ƙauna
Ku yi sauri kuzo
Yesu ya ce Masu neman salama
Kuzo, Kuci, Kusha har abada