Full Lyrics
REFRAIN
Domin jagorancin ka, Uba mun gode
Kad ke kiyaye mu kullum, Uba mun gode
Domin alherin ka, Uba mun gode
Domin bushuwar ka, Uba mun gode
Mun gode, Uba mun gode, mun gode,
Uba mun gode, mun gode,
Mun gode.
VERSE 1
Shekaru da dama Oh! na yakin bishara
Ya'yan ki suna alfahari da hanyar da kike bi
cikin hasken Kristi E! Kofar ki a bude take
E! Kofar ki a bude take ga wadanda
suka karbi Yesu, ga wadanda suka karbi Yesu.
VERSE 2
Kin shadda tauraron da ta nuna hanya ga shehunai
VERSE 3
Hasken nan ta mamaye ta fita kuma daga duhu;
VERSE 4
Hakika a ikon ruwan sama da mugun yanayi;
VERSE 5
Kan rayukin jagoranci hudumar Krista ba gajiya;
CODA
Mu sojojin Yesu ne masu
ya'yan ki sun girma sun zama mashahudun
Yesu Kristi.
Ba doman karfin mu ko iyawa ba muka samu wannan nasaran
a yau wannan alherin Allah ne,
alherin Allah ne.