Full Lyrics
Uh Kaine, uh Yesu Kaine
Kaine Sarkin Sarakuna, Kaine Sarkin Sarakuna
Kaine Sarkin Sarakuna ai! Kaine Sarkin Sarakuna ai!
Sarkin Sarkin Sarakuna, I Kaine ai!
Kaine Sarkin Sarakuna, I Kaine ai!
Yesu Sarkin Sarakuna, I Kaine ai!
Kaine Ka bamu, I Kaine ai!
Ubangijinmu Kaine Sarki, I Kaine ai!
Kaine Sarkin Sarakuna, I Kaine ai!
Daukaka Sarkin Sarakuna, Ka Isa Yabo
Ka Isa Yabo Yesu Kaine
Ka Isa Yabo, Yabo Sarkin Sarakuna, I Kaine ai!
[Allegro]
Uh Kwarai da gaskiya, uh Kwarai da gaskiya
Yesu Sarki Sarakuna, Kwarai da gaskiya
Shine Ubangiji Allah, Kwarai da gaskiya
Shine Mai Jinkai, Mai Ceto, Mai Alheri, Mai Kauna
Kwarai da gaskiya, Kwarai da gaskiya
Hanyar Gaskiya Mai Jinkai, Daukaka Ka ga Allah
Kaine mai Iko Mai Girma, Kaine Dutsen Ceto
Ai Kwarai! Kwarai! Kwarai da gaskiya
Sarkin Sarakuna, Kwarai da gaskiya
Sarkin Sarakuna, Sarkin Sarakuna
Sarkin Sarakuna, Sarkin Sarakuna
Sarkin Sarakuna, I Kaine ai!
Sarkin Sarakuna, Sarkin Sarakuna
Sarkin Sarakuna I, Kaine Sarkin Sarakuna
Sarkin Sarakuna, Sarkin Sarakuna