Sarkin Salama by A. Zacharia — Lyrics

A. Zacharia Hausa Hymns Sacred songs Solfa notation

Full Lyrics

VERSE 1 Cikin tafin hannun Ubangijinmu, ba wanda zai iya fizge mu; babu tashin hankali, ai babu damuwa, sam, sam, sai sama da kwanciyar rai. VERSE 2 Idan kana so ka sami salama, ka zo wurin, ka zo wurin Yesu mai ceto; shine sarkin salama, zai baka salama, dan'uwa ba iri ta duniya ba. VERSE 3 Idan ka gaji da bautan zunubi, ka zo wurin, ka zo wurin Yesu mai ceto; shine sarkin salama, zai baka salama, dan'uwa ba iri ta duniya ba. VERSE 4 Dogara ga Allah hanyar kwanc'yar rai, a wurin sa, a wurin sa akwai hutawa; shine sarkin salama, zai baka salama, dan'uwa ba iri ta duniya ba. CHORUS Dan'uwa ka zo, yar'uwa ki zo, Me kuke jira! yana kiran ku. Shine sarkin salama, Zai baku salama, ba iri ta duniya ba.

Download the sheet music

Sarkin Salama

Sarkin Salama

By A. Zacharia
Solfa
Hausa
1 page
2 Downloads
Hymns Sacred songs Uncategorized
1 0

More lyrics you may want