Full Lyrics
O mai tsarki, Ubangiji,
Ubangiji Allah mai runduna,
O mai tsarki.
O mai tsarki,
Sama da kasa a cikin suke da darajarka.
Hosanna a cikin samaniya,
Hosanna a cikin samaniya.
O mai tsarki, O mai tsarki,
Mai albarkane, o wanda yake zuwa,
Wanda yake zuwa, a cikin sunan Ubangiji.
Hosanna a cikin samaniya.