Full Lyrics
[NA SAN MAI FANSATA]
Verse 1
Yesu ya zo da kaunar sa, ya fansheni da jinin sa,
ya cece ni da ikon sa ya na rike da ni.
Refrain
Na san mai fansata Ubangiji ya na nan,
ya na nan Ubangiji ya na nan,
ya na nan, Ubangiji yana nan.
Verse 2
Yesu ya ba da jinin sa, ya wanke dukan laifi na,
ya kawo mini gafara, Ina yabon Yesu.
Verse 3
Yesu ya kawo gafara, ya cikani da ruhun sa,
ya sake mini hali na, Ubangijina ne.
[KADA KA JI TSORO]
Kada ka ji tsoro, Ina tare da kai, Ni ne Allahn ka
ko me ya firgita ka. Zan sa ka yi karfi, in kuma taimake ka,
In cece ka. Ni ne Allahn ka, karka ji tsoro
kai zan kiyaye ka in cece ka.