Full Lyrics
REFRAIN
Mun zo gare ka da wakokin yabo
Ya Yesu mu sarki, Sarakuna
Zo mu yabe Ubangiji
VERSE 1
Muna da rai, muna godiya
Shi yasa mun zo nansa
Mun ce mun gode
VERSE 2
Mu bauta wa, zaya cece mu
Cikin su murna
A raba da
VERSE 3
Mun yaba shi, da tafawa
Ihu da murna
Allah mu mai kyau