MUNGODE ALLAH by JUDE NNAM — Lyrics

JUDE NNAM Hausa English Offertory Hymns Hymns Celebrations Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Domin ka kawo mu a wannan rana yo, Mungode Allah, Mungode Allah. Wannan rana yo mungode Allah, Mungode Allah, Mungode Allah. Mungode Allah, Mungode Allah, Allah sarki, Mungode Allah, Mungode Allah, Mungode Allah. Allah sarki, Mungode Allah, Mungode Allah, Mungode Allah. VERSE 1 Da yewa suke abubuwa nda ka ba mu. Many are the gifts you give to us. VERSE 2 Da yewa suke jindadi nda ka ba mu. Great are the joy you give to us. VERSE 3 Da yewa suke albarka nda mu kerbi. Many are the blessings we receive. VERSE 4 Da kuma ruwan sama nda ka ba mu. For the rain you give to us. VERSE 5 Da kuma hasken rana nda ka ba mu. For the sunshine you give to us. VERSE 6 Da kuma iska nda mu kerbi, nda ka ba mu. Even the air we receive you gave to us.

Download the sheet music

MUNGODE ALLAH

MUNGODE ALLAH

By JUDE NNAM
Solfa
Hausa, English
1 page
9 Downloads
Offertory Hymns Hymns Celebrations
0 0

More lyrics you may want