Full Lyrics
[MUJE WURIN DAN ALLAH]
REFRAIN
Mu je wurin Dan Allah
Tare da Malaiku,
Mu yi masa Sujada
Don shi ne ubanmu.
VERSE 1
Yabar Gidan sama,
Wurinmu ya zo,
Ubangiji munzo munzo munzo.
Ranmu ya karfafa,
Shine maiceto.
Ubangiji munzo munzo munzo.
VERSE 2
Zunubi ya fansa,
Akan giciye,
Ubangiji munzo munzo munzo.
Cikin Cima tasa,
Maikauna ce,
Ubangiji munzo munzo munzo.
VERSE 3
Jiki da Jininsa,
Su ya ba mu,
Ubangiji munzo munzo munzo.
Ya kosadda ranmu
Shine cimarmu.
Ubangiji munzo munzo munzo.
CODA
Ubangiji munzo munzo munzo.
Yau Ubangiji munzo munzo munzo.
[KA SHARE MANA HAWAYE]
Ka share mana hawaye,
Muna rokonka ya uba
Ka nuna mana fuskanka
Ubangiji.