Full Lyrics
[SANCTUS]
Ya Maitsarki, Ya Maitsarki,
Ya Maitsarki, Ya Maitsarki,
Ya Maitsarki, Ya maitsarki,
Ubangiji Allah mai runduna.
[VERSE 1]
Sama da kasa a cike suke da darajarka.
Hosanna, Hosanna, Hosanna a cikin sama.
[VERSE 2]
Mai albarka ne wanda yake zuwa cikin sunan Ubangiji.
Hosanna, Hosanna, Hosanna a cikin sama.
Hosanna, Hosanna a cikin sama.