Full Lyrics
[Chorus]
Mai tsarki, Mai tsarki,
Mai tsarki Ubangiji,
Allah mai runduna.
Sama da kasa.
[Verse 1]
A cikin suke da daukakan Ka.
Hossana,
A cikin samaniya.
[Verse 2]
Mai albarka ne, Ya mai tsarki,
Wanda yake zuwa,
Wanda yake zuwa,
A cikin sunan Ubangiji.