Full Lyrics Mai tsarki, Ya mai tsarki, Mai tsarki Ubangiji, Allah mai runduna, Sama da kasa a cikin su ke da darajaka. REFRAIN Hosanna, Hosanna, Hosanna a cikin sama. Mai albarka ne wanda yake zuwa A cikin sunan Ubangiji.