Full Lyrics
Mai tsarki, Mai tsarki, Mai tsarki
Ubangiji Allah mai runduna.
VERSE 1
Sama da kasa
A cikin suke da darajanka.
REFRAIN
Hossana, Hossana,
A cikin samania.
VERSE 2
Mai albarkane Ya mai tsarki
Wanda yake zuwa, wanda yake zuwa
A cikin sunan Ubangiji.