Full Lyrics
VERSE 1
Kuzo kuzo mu je mu yabe shi
Kuzo mu bauta ma Yesu a cikin haikalin sa
Yesu na kiran mu kuzo mu tuba zai yafe mu
Kuzo mu je mu gode ma Yesu da farin ciki zaya karbe mu
CHORUS
Kuzo kuzo mu je mu yabe shi
Yesu na kiran mu je cikin haikalin sa
Kuzo mu tuba
Yesu na kiran mu je
ziya ce ce mu
Kuzo mu je kuzo mu je, mu girmama shi
VERSE 2 (Soprano only)
Yesu shine dan Allah uba, ya bada rai sa domin mu
rayu har abada, a kain giciye Yesu ya mutu domin zunuba mu
Kuzo kuzo tun yanzu mu je mu tuba zaya ce ce mu,
Kuzo da bangaskiya mu je mu samu rai na har abada
VERSE 3 (Tenor/Alto)
Godiya godiya godiya ga Allah mu,
mu bada godiya mu ga Allah uba
mu bada godiya mu ga Yesu mai ceto
mu bada godiya mu ga Ruhu mai tsarki
mu bada godiya mu ga Allah a cikin sama har abada