Full Lyrics
Kullayomi abin daya dace sai mu yabi Allah
Kullayomi abin daya dace sai mu yabi Allah
Kukuruku kagi ma suna yabon Allah
Oh kagi ma suna yabon Allah
Halitu Halitu suna yabon sa
Halitu sunata yabon sa
Yabon yabon sunan sa
To balle mu fa yan Adammu na da ra'ajin mu
dammu na da ruhohi
Sai mu mike tsaye tun mu na masu rai
Sai mu mike tsayemu
Yita yabon girmansa!
Yita yabon sunansa!
Dukan mu! Dukan mu mu ce Halleluiah!
Ya bani rai yakuma bani karfin jiki
Yakuma bani tashin kauna mafifiya
Sabo da haka zanya beshi a rai na
Sabo da haka zanya bishi dukan rayawata
Sai kuzo mu yabe Yesu
Yabe yabe yan'uwa nakuzo mu yabe Yesu
yabe yabe yan'uwa
Halitu Halitu suna yabon sa!
Halitu sunata yabon sa
Yabo yabo sunan
Sai kuzo mu yabi Yesu
Yabe yabe yan'uwa nakuzo mu yabi Yesu
Yabe yabe yan'uwa na
Yabo, yabo, yabo, yabo
Yabo, yabo, yabo, yabo
Yabo, yabo, yabo, yabo
Yabo, yabo, yabo, yabo
Halle, Halle, Halleluiah
Halle, Halle, Halleluiah
Halle, Halle, Halleluiah
Halle, Halle, Halleluiah
Yabi yabi yan'uwa na kuzo mu yabi Yesu
Yabi yabi yan'uwa na