Full Lyrics
SOLO
Ku sha ku sha guji ki na da jini na zan ba ku,
Ku zo don ku ci ku sha
CHORUS
Ku zo mu ci, Ku zo mu ci,
Al'uma ku zo mu ci mu sha
Ku zo! Ku zo! Ku zo mu ci gurasa mai kyangyawa
Sha ko mai kyangyawa
Jikinsa, hakika ko konda zamu sha, jininsa ne.
Hakika Yesu ya ba mu mu ci mu sha
Zo mu karbi jikin Yesu don mu rayu
Karbi jininsa na sabuwar alkawari, jikinsa na
Jinin Yesu zai ba mu rai
REFRAIN
Dak wanda ya ci naman jikina
Kuwa har ya sha jinina.
Ko ya mutu zaya rayu.
Zan tashe shi ran karshe.
Mai ba da rai zo ku rayu.
Ku zo, ga abinci ku zo! Ga koko
Wanda na bayar domin ku
Don ku sami rai madawwami
OSTINATO
Ku zo mu je mu ci mu sha.
Wurin bikin Dan tunkiyan Allah a can ne za mu ci
Mu kiran mu zuwa bagadinsa,
Don mu ci mu sha tsofofi ma ku zo mu sha.