Full Lyrics
CHORUS
Ku zo mu bayar 'yanuwa na daga cikin abinda ya bamu.
Ai Ubangiji Allah mai girma ne.
Ku zo mu bayar 'yanuwa na daga cikin abinda ya bamu.
Ai Ubangiji Allah mai girma ne.
Ya bamu rai kyauta bamu biya ba don alherinsa.
Ai Ubangiji Allah mai girma ne.
Ya bamu rai kyauta bamu biya ba don alherinsa.
Ai Ubangiji Allah mai girma ne.
REFRAIN
Ai Ubangiji Allah mai girma ne.
VERSE 1
(a) Ga brodi da wain muna mika su gabanka.
(b) Muna mika baikonmu lamar godiya gareka.
VERSE 2
(a) Karbi zuciyarmu kasa mana albarkun ka.
(b) Yana lura da mu, muna mika baimu.
VERSE 4
(a) Allahn mu mai rai ne kaunar sa babu iyaka.
(b) Kuzo mu yabe shi, mu yi masa sujada.
Godiyar mu ka tsarkake.