Full Lyrics
[CHORUS]
Ku tashi sai kuzo,
Yesu yana kira,
Karbi shi, ci jikin shi,
Abinci ne mai kyau.
[VERSE 1]
Mai salama, mai iko, mai kauna,
Mu karbi shi,
Mu zaba shi mai rayuwa, mai ceto.
[VERSE 2]
Ya Kristo, ya Kristo, ga mu, mun yi lefi,
Ka wanke mu
Da jinin sa mu samu lafiya har abada.
[VERSE 3]
Len lei! Len lei! godiya, godiya eh!
Don Yesu na ya ba ni rai.
Godiya ni na ke, godiya ni na ke,
Ga godiya a baki nai.
Don Yesu na ya ba ni rai.
Godiya ni na ke,
Don Yesu na ya ba ni rai,
Ai, ai, ai, ai, ni.