KARBI KYAUTARMU by Romanus Dominic Pius — Lyrics

Romanus Dominic Pius Hausa Offertory Hymns Eucharistic songs Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Mun kawo kyautarmu oh ya Allah. Mun kawo godiyarmu Allah mai rai. Oh! REFRAIN Ka karbesu Allah ka sa albarkunka, ka karbesu Allah ka sa albarkunka Uba. VERSE 1 Brodi da wain muka mika a kan bagadi, ka maishe su jiki da jininka mai tsarki. Oh! VERSE 2 Karbi zuciyarmu ta godiya Allahnmu mai rai, ka sa mana albarkunka Allah mai tsarki. Oh! VERSE 3 Mun kawo godiya daga zuciya. Uba karba ka tsarkake. Ubangiji mai iko karbi godiyarmu da baikonmu daga zuciya mun kawo gabanka ka tsarkakesu Uba. Baikon godiyarmu daga zuciya karba ka tsarkake.

Download the sheet music

KARBI KYAUTARMU

KARBI KYAUTARMU

By Romanus Dominic Pius
Solfa
Hausa
1 page
1 Downloads
Offertory Hymns Eucharistic songs Hymns
0 0

More lyrics you may want