INA SO IN SAN YESU. by Zak'sun Caleps — Lyrics

Zak'sun Caleps Hausa Hymns Prayer Sacred songs Solfa notation

Full Lyrics

Yesu Kristi ne hanya shi ne gaskiya da rai, Ba mai zuwa wurin Uba sai ta wurin sa. Babu wani kamar sa nan a dun'ya har sama, Babu mai zuwa wurin Uba sai ta wurin sa. Ina so in san Yesu, da ikon tashin sa, In kuma zama kamar sa, in sami rai madawami. In sami rai madawami.

Download the sheet music

INA SO IN SAN YESU.

INA SO IN SAN YESU.

By Zak'sun Caleps
Solfa
Hausa
1 page
11 Downloads
Hymns Prayer Sacred songs
0 0

More lyrics you may want