Don Tunawa Da Ni !!! by Bro. Kuje Julius — Lyrics

Bro. Kuje Julius Hausa Communion Hymns Eucharistic songs Memorial Acclamation Holy Week Hymns Solfa notation

Full Lyrics

VERSE 1 Burodi Mai rai daga sama, Yesu ya ba mu, domin Ya dauki zunuban mu, Ya kebe mu. Bayan burodi Ya dauki calis Ya yi godiya, Ya ba almajirai goma sha biyu, Ya ce masu, Ku ringa yin haka, don tunawa da ni. REFRAIN Wanda ya ci, ya sha, shine zaya sami ceto. VERSE 2 Lokatin da Yesu Ya sha azaba, ya nuna mana halin sulhuntawa, A kan giciye Ya yi roko domin dukan wadanda Ya zaba. VERSE 3 Zai cika da bangaskiya a rayuwar dukan yansa. Duk wanda ya ci, ya sha, tare da ni zaya rayu har abada.

Download the sheet music

Don Tunawa Da Ni !!!

Don Tunawa Da Ni !!!

By Bro. Kuje Julius
Solfa
Hausa
2 pages
1 Downloads
Communion Hymns Eucharistic songs Memorial Acclamation Holy Week Hymns
0 0

More lyrics you may want