BANISA BA by Mathias Mariae — Lyrics

Mathias Mariae Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

BANISA BA Yesu Ubangiji Allah na dan tunkiyan Allah Ni ban isa ba in zo gaban ka kayi magana ni zan warke. Ni mai zunubi ne ban isa ba in zo gaban bagadin ka ama kayi magana ni zan warke Ya yesu Allah na ko a yaushe ni mai zunubi ne cike zuciya ta take da zunubi wanke zuciya ta Ubangiji da jinin ka in ka yada jiki da jinin ka Abinci ne na malaikunku Ubangiji kasa in mu ci jikin ka mu zama kaman ka. HALLELUYAH Halleluyah Halleluyah Hallelu Yah halleluyah Halleluyah Amin.

Download the sheet music

BANISA BA

BANISA BA

By Mathias Mariae
Solfa
Hausa
2 pages
5 Downloads
Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want