Full Lyrics
CHORUS
Aure ai nufin Allah ne tun farko
ya hallice miji da mata
su kaunaci juna.
SOP / ALT 1
Ga amarya tana walkiya pes, pes
Ga ango ma yana dariya
alkawarinku ya cika
muna taya ku murna.
SOP / ALT 2
In kunyi fushi sai ku sasanta
ku yi yafiya wa juna
haka ne ai Allah ke so
ta haka ne za kuyi nasara.
PART ENTRY B,T,A,S
Ayiri yiri nana ye
ai Allah ne ya ba ka mata.
Ayiri yiri nana ye
ai Allah ne ya ba ki maigida.
IT'S YOUR WEDDING DAY
Today is your wedding day
we are happy for you.
May the Lord bless you
all the days of your life.