Full Lyrics
[TENOR SOLO 1]
Almasihu mun yabeka, Almasihu mun yabeka.
Almasihu mun yabeka, babu kaunar da yafi Allah ya bada
domin kaunanka, ka zo dun'ya domin ka cece mu
babu kaunar da yafi Allah ya bada
ransa domin mu zo mu yabe shi don kaunarsa a gare mu
[ALTO]
Zo mu yabe shi don kaunarsa a garemu don shine sarkin salama a cikin wannan duniya jama'a
sai mu runsuna a gabansa don shine dutsen cetonmu ya Yesu babu wani kamar ka har abada
[TENOR SOLO 1]
Kuzo mu yabe sunansa domin kauna da sabon rai sai ku zo da alheri zo mu yabe sunansa
kuzo mu yabe sunansa domin kauna da sabon rai sai ku zo sai ku zo kuzo mu yabe sunansa
domin kauna da alheri sai ku zo sai ku zo ku zo mu yabe sunansa
domin kauna da alheri sai ku zo sai ku zo
yabe sunansa yabe
yabe sunansa
yabe sunansa.