ALHERIN ALLAH by Omachi Atome Michael — Lyrics

Omachi Atome Michael Hausa Offertory Hymns Hymns Celebrations Solfa notation

Full Lyrics

KOROS Alherin Allah ba ta karewa Alherin Allah ba ta karewa Allah mai badawa, ba shi da kasawa Alherin sa ba ta karewa VERSE 1 Allah mai kauna, Allah mai kyau Ba za mu bauta wa wani allah ba Kai ne mai sama, kai ne mai kome Alherin ka ba ta karewa VERSE 2 Ai muna da kasawa Amma Allah ne mai iko Za ya bi da mu ko babu kome Alherin sa ba ta karewa VERSE 3 Mu taita yabo ga sunan sa Mu taita yabo ga sunan sa Mu taita yabo ga sama da kasa Mu taita mu yi yabo ga sunan sa Mu nuna godiya ga Allahn mu Yabi Allah duk al'ummai Dukan mutane mu taita ga sunan sa

Download the sheet music

ALHERIN ALLAH

ALHERIN ALLAH

By Omachi Atome Michael
Solfa
Hausa
2 pages
6 Downloads
Offertory Hymns Hymns Celebrations
0 0

More lyrics you may want