AKWAI JIN DADI A CAN SAMA by Enoch Clement — Lyrics

Enoch Clement Hausa Burial / Funeral Hymns Hymns Sacred songs Solfa notation

Full Lyrics

VERSE 1 Akwai gida a Can Sama: Gidan Uba mai daraja, Zanje in shirya maku shi, in sake dawo Wurinku. REFRAIN Zanje gidan, Zanje gidan Ubana Can! Don in shirya maku Wuri, Idan naje in shirya maku Wuri, Zan sake dawo dominku. VERSE 2 Kuzo dukan mu masunbi, mu yabi Yesu mai Ceto, Wanda yana bada gaskiya, Ko ya mutu, Zai sami rai. VERSE 3 Yesu ya ce nine hanya, ni ne gaskiya, ni ne rai, Ba mai zuwa Wurin Uba, Sai ta Wurina zaya zo. VERSE 4 Idan kuna kaunace ni, nima sai in kaunace ku, duk wanda yazo gare ni, Zai sami rai madawwami.

Download the sheet music

AKWAI JIN DADI A CAN SAMA

AKWAI JIN DADI A CAN SAMA

By Enoch Clement
Solfa
Hausa
1 page
1 Downloads
Burial / Funeral Hymns Hymns Sacred songs
0 0

More lyrics you may want