Abinci Alheri by Peter Isaac — Lyrics

Peter Isaac Hausa Communion Hymns Hymns Eucharistic songs Solfa notation

Full Lyrics

REFRAIN Abinci Alheri shine zamu ci Abinci Alheri Eh, Abinci tai Shiryeye daga wurin Allah oh Abinci Alheri zamu ci VERSE 1 Yesu ya dauki Gurasa ya ba mu yace Wannan shine Jikina daga ba a duka mutane Wannan shine Jinina daga ba a duka mutane VERSE 2 Gurasa da Koko da mu karbi Shine Jikin da Jinin Yesu Duk wanda ya karbi shi a cikin gaskiya zai samu rai har abada VERSE 3 Ku zo ku karbe shi Ku zo ku karbe shi Masu bauta yana da dadi Zai ba ku rai TENOR & BASS Mai Tsarki Mai Kauna Mai Jinkai Mai salama Ku zo karbe shi

Download the sheet music

Abinci Alheri

Abinci Alheri

By Peter Isaac
Solfa
Hausa
2 pages
12 Downloads
Communion Hymns Hymns Eucharistic songs
0 0

More lyrics you may want