ABINCI ALHERI by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

REFRAIN Abinci Alheri, Abinci zamu ci Abinci Alheri, Abinci zamu ci Daga wurin Allah, Abinci Alheri, zamu ci VERSE 1 Yesu ya dauki Gurasa Ya ba mu "Wannan Shi ne Jikina da za ba a duka mutane" Kristi Ya dauki koko, Ya ba mu "Wannan Shi ne Jinina da za ba a duka mutane" VERSE 2 Gurasa da koko da mu karbi Shi ne Jikin Shi ne Jini na Yesu duk wanda ya karbi Shi a cikin tsarkiya, zuciya zai samu rai har abada. In ku na kauna Shi Zai samu rai har abada. CODA Ku zo ku karbi shi Ku zo! ku karbi Shi. Masu bauta. Yana dadi Zai ba ku rai. Mai jinkai ku zo ku karbi shi.

Download the sheet music

ABINCI ALHERI

ABINCI ALHERI

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
2 pages
30 Downloads
Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want