"Abinci Alheri" by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Eucharistic songs Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Abinci Alheri, shine za mu ci Abinci Alheri, Eh Abinci rai shiryeye daga wurin Allah oh Abinci Alheri, Zamu ci [VERSE 1] Yesu ya dauki Garasa ya ba mu yace; wanan Shine Jikin na daza ba a duka mutane; Kristi ya dauki koko; ya ba mu yace; wanan Shine Jikin na daza ba a duka mutane. [VERSE 2] Gurasa da koko da nu kerbi Shine Jikin Shine Jini Yesu duk wanda ya karbi shi acikin Isarkekiya, zuciya zai samu rai hara bada. In kuna kauna shi Zai samu rai hara bada. [VERSE 3] Ku zo, ku karbi shi. Ku zo, ku karbi shi. Masu baucaya yana da dadi. Zai ba ku rai. Mai salama, ku zo karbi shi.

Download the sheet music

"Abinci Alheri"

"Abinci Alheri"

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
2 pages
1 Downloads
Communion Hymns Eucharistic songs Hymns
0 0

More lyrics you may want