Full Lyrics
[CHORUS]
Allah mu na godiya!
Allah ubanmu na sama godiya ga re ka
Allah mai iko godiya ga re ka
tushen dukan abubuwar masu kyau godiya ga re ka
muna godiya da soyayar ka godiya ga re ka
Aye I ye ka
I ye i yenaa godiya ga re ka
Aye i yee
godiya ga re ka
Aye i ye i yenaa godiya ga re ka
[VERSE 1]
Me za mu iya bawa Allah
wanda ya dace da shi
baya bukatar kudin mu
baya bukata abinci mu
zuciya mai tsarki
Yanason zuciya mai tsarki
[VERSE 2]
Danuwar duniya tana shafe
tana shafe mu sosai
tana gwada bangaskiya mu ta Krista
Za mu yi nasara inmu yarda
mu bada zukatan mu ga mahalicin
mu a matsayin hadaya ga re shi
[VERSE 3]
Mun kawo zukatan mu a matsayin hadaya ga re ka
Hadayar da muke bayarwa ga Allah
bata nufin komai sai idan daga zuciyar mai kyau
iye ye iyeye na eh
kasancewar mu a gidan Allah
O sai da zuciyar mai tsabta
Allah yana so mai bayarwa
bayarwa da farin ciki
Allah yana so mai bayarwa
Allah, Madawamice